Sarkin wani gari ya bada doka..... kowace karuwa tayi aure! - TopicsExpress



          

Sarkin wani gari ya bada doka..... kowace karuwa tayi aure! Karuwai sukayi kungiya sukazo sukace sun kasa samun masu aurensu, sai sarki ya fito da sabuwar dokar cewa: duk wanda ke garin sai ya auri karuwa guda har sai sun qare..... da sarki da waziri suka zaba aka daura masu aure! liman na nokewa sarki yace masa sai ya zaba, liman ya zaba aka daura aure: Cikin dare sai matar liman tazo gidan sarki tace masa.... Allah ya baka nasara ga limancan yana ta ihu cikin daki amarya na dukanshi, da sarki da fadawa aka taho gidan liman..... Ana zuwa sai akaji har yanzu bai bar ihun ba: aka buga kofa ba amsa, sai sarki yasa aka karya kofar, sai ga liman ba ko wando, ashe duk ihun nan da liman yakeyi, amaryace ke lasar kunnenshi, sarki yace liman lafia? liman yace Allah yaba sarki nasara yau na gamu da ilimi: yarinyar nan in ta zuraman harshe cikin kunne sai inji an zare man wani abu tun daga tsakiyar kaina har zuwa babban dan yatsana na kafa, kai! Lallai ilimi yawa gareshi: Allah ya qara mana yawan karuwai da yawan sarakuna masu sa a auresu dole
Posted on: Mon, 16 Sep 2013 11:27:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015