Slm yan uwa na matasa kusani ina mai baku shawara da kutashi tsaye - TopicsExpress



          

Slm yan uwa na matasa kusani ina mai baku shawara da kutashi tsaye ga neman yan chin kanku do min wallahi manyan nan na yanzu basu son suga chi gaban kana nan su ko kadan, Abun kunaya abun ban takai chi Ah AbDU GUSAU POLY wasu malam man suna bakin Chikin dalibbasu da zasu je service shi yasa sukayi tsayin daka domin suga an hana masu tafiya, abun ban mamaki kuma sai suka ci nasara ga shuga ban makarantar wato rector
Posted on: Tue, 25 Jun 2013 17:16:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015