T U N A T A R W A...... ALKAWARIN MUAZU BABANGIDA ALIYU ZUWA GA - TopicsExpress



          

T U N A T A R W A...... ALKAWARIN MUAZU BABANGIDA ALIYU ZUWA GA ALUMMAN SULEJA. Bazan Manta ba shekarun baya da suka wuce lokacin da Gwaunan Jihar Neja Muazu Babangida Aliyu ya shigo cikin garin Suleja yana neman a zabe shi da kuma lokacin da ya shigo yawon taron JAMAA FORUM,a wannan lokutan ne yayi mutanen Suleja alkawura kamar haka-: 1.Suleja 2000 Housing Programme-Failed 2.Upgrading Of Suleja township roads-Failed 3.Suleja-Niger-Fct Join commission- failed 4.Suleja Youth and women Spececial empowerment programme-Failed 5.Suleja Urban Development Authority-Failed 6.Suleja LGA Industrial Layout 7.Construction Of Madallah Ultra Modern Market-Failed 8.Construction 10Km Road in each LGA-Failed 9.Reviewing Of Suleja Master Plan-Failed 10.Construction Of Suleja-FCt Join City -Failed 11.Securty- Failed Wannann Sune kadan daga cikin alkawarin da Muazu Babangida Aliyu yayi wa Mutanen Suleja. TAMBAYA IN AKWAI MAI AMSA 1-Shin don Allah mai yahana Muazu cika wannan alkawura? 2-Jamaan Suleja kuna ganin Muazu Aliyu zai iya cika mana wannan alkawura cikin watanni takwas da suka rage mashi ya sauka a wannan mukamin sa na Gwauna? Muazu Babangida Aliyu da Jamiyyar PDP sun zalunci alumman Suleja,Sun yaudare alumman Suleja,sun saka alumman Suleja a mumunar hali. Sabo da haka jiki Magayi.... JAMAA KU NISANCI PDP 2015 DOMIN KONGA DAI BABU ALKAWARI KO DAYA DA SUKA CIKA MANA. APC CHANGE 2015 IN SHAA ALLAHU....
Posted on: Wed, 17 Sep 2014 08:53:51 +0000

Trending Topics



div>
Mini Pumpkin Whoopie Pies If you’re looking for desserts to add

Recently Viewed Topics




© 2015