TABBAS ƳAN UWA NA MUSULMAI ALLAH YA NA SAMA BA SHAKA BA QUQUNT - TopicsExpress



          

TABBAS ƳAN UWA NA MUSULMAI ALLAH YA NA SAMA BA SHAKA BA QUQUNT RADDI NA zowa ga qasur gomin dan bidiah wato Prince Khan Inyass!!! Ayar Allah zan fara..:: Allah mail girma yace:= أأمنثم من في السماء ان يحسف بنكم الارض فاءذا هي تمور(١٦) ام أمنتم من في السماء ان ير سل علكم حا صبا فحستعلمو ن كيف كد ير(المك.،١٧) shin ko kuna amince cewa, wanda ke cikin sama ba zai iya shafe qasa tare da ku ba, sai ga ta tana mai girgiza? Ko kun amince cewa, wanda ke cikin sama ba zai iya sako muku iskar guguwa ba? To za ku san yadda(aqibar) gargadina ta kasance? (mulk16-17) ABIN NUFI DA ALLAH YACE YANA CIN SAMA SHI NE YANA AKAN SAMA KAMAR YADDA YACE : فسيجو في الارض saboda haka ku yi tafiya cikin kasa (tauba2) YANA NUFIN AKAN QASA. Dakuma in da yace: ولا صلبنكم في جذ و ع النجل(٧١ kuma lalle zan tsire ku a cikin itace dabino (d h) YANA NUFIN AKAN DABINO DAN ABAS (RA) YA FASSARA AYAR DA CEWA , BA KU JIN TSORON AZABAR WANDA KE SAMA IN KUN SABA MASA!? YAZO ACIN MUWADDA DA SAHIHUL MUSLIM CEWA: MANZON ALLAH TSERA DA AMINCIN ALLAH SUTABBATA A GARE SHI YACE MA KUYANGA: INA ALLAH YA KE? SAI TACE :A SAM SAI YACE MA MAIGIDAN TA KA YANTAR DA ITA DOMIN ITA MUMINACE IMAMU ZAHABI (RA) ACIN LITTAFINSA MAI SUNA AL ULUWWI LIL ALIYUL -AZIM A GARKASHIN WANNAN HADISIN NA KUYANGA YACE : A KWAI ABU BIYU DA HADISIN KE KARANTARWA : NA DAYA: ASHARI ANCE MUSULMI YA NA IYA TAMBAYAR INA ALLAH YA KE? NA BIYU: AMSAR TAMBAYAR ITA CE ƳA NA SAMA . KUMA DUK WANDA YA MUSANTA DAYASU (TAMBAYAR KO AMSAR) BA KOWA YAKE MUSU BA FACE ALMUSTAFA TSERA DA AMINCE ALLAH SU TABBATA A GARESHI.... Imamul Abul-hasan Al-ashari(ra) yace shi dai al-rashi ya na a can saman samaila ne duka, da wannan shi ne dalilin da ya sa allah yace :shin ko kun amince cewa wanda ke cikin sama........................ Saboda anuna cewa Allah ya daukakane akan al-arshi wanda shikuma yana akan sam mai ne . A larabace duk abin da ya daukaka a na kiransa sama , shi kuwa Al-arshi yana gololowan samai . Don haka wannan aya bata na nufi ne allah ya na cin sararin sammai ba sai dai ya na kan al-arshi wanda shi kuma ya ke birbishin sammai kamar yadda wata a cikin sammai ya ke garwaye dasu duk da haka yace yana acen sammai inda yace wa:وجعل القمرفهن نو ر او جعل الشمس سر جاج(نوج)١ yasan ya wata aikinsu, ya na mai haskawa(nuh16) daga:ABBATI MUHAMMAD ABUZIAN KA SAURARE NABIU CEGABA DA KURARO MA AYA DA HADISI ALHAMDU LILLAHI
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 06:56:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015