TAKARE WA NA MUNDUBAWA.. ... ... .. Wallahi yanzu da naga yan - TopicsExpress



          

TAKARE WA NA MUNDUBAWA.. ... ... .. Wallahi yanzu da naga yan tsirarin mutanan da suka taro na mundubawa, abin ya bani mamaki. a ce mutumin da yai gwamna shekara takwas amma sai gashi mutanan dasu ka taro shi sai kace na local government chairman. Ina mai tabbatar maku ko yanzu chairman din mu yaje wani guri to mutanan sa sai sunfi haka. Sun zo da yake wawaye ne sai faman yage mana poster suke da post post na jamiyar Apc wai basayi, to in baku bi ai an bi muku kuma kusani, mutanen kano yanzu sun gane kulɓa Sun gane ƙadangare. Mun fada muku kano TA DAN MUSA CE tafi karfin arne da ƴan kanzagin sa.
Posted on: Sat, 12 Jul 2014 12:07:14 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015