TAMBAYA TA 732 ------------------------ dan Allah malam - TopicsExpress



          

TAMBAYA TA 732 ------------------------ dan Allah malam kataimaka ka amsamin tambayarnan malam inajin zafin jiki taciki tunda nayi zazzabi sannan ga kuncin zcy kuma sai ina ganin rbtu amma na arabi kuma bana gane me ake rbtmin kwanakin baya daya wuce kuma ina yawan laulayi ga saurin fushi ga yawan tunani da mantuwa saina je islamic center aka bani maganunnuwa kuma nakeyin zikirin sfy da maraice da karatun alqur ani kuma wallahi mallam kafin mugano shafar jinnune munsha kashe kudi munzata ulcer ne in munje asibiti haka suke fada ko ace typot ne amma yanzu da sauki kuma ina neman adduarku ywn msmai dan allah malam katamaka ka amsamin da addu,ar kunci da ganin rbt sunfi damuna:)allah yasaka da alkairi. (Daga Maman Ahmad) AMSA ****** Abinda ya kamata suyi miki tun farko shine : suyi miki rukiyyah. Sannan su baki cassets na karatuttukan surorin da suka dace. Sannan ya kamata ki dage da yawan sauraron karatun AlQurani, safiya da maraice. Da ace anan wajenmu ne akwai Maur Rukya da ake bayarwa. Idan kina shansa zaki samu sauki wannan mantuwar. Dangane da wadannan rubutun da kike gani, ki samu zam-zam ki tofa. WA QUL JAAL HAQQU WA ZAHAQAL BATIL. INNAL BATILA KANA ZAHUQAA. Suratul Feel -5 Suratul Ikhlaas-3 FAlaki da Naasi-3. Sannan ki rika shafawa afuskarki da kayinki gaba daya. Kuma ki rika sha. Dangane da mantuwa kuma ki nemi ganyen Naa Naa ki rika yin shayi dashi. Sannan ki zuba man hulba karamin cokali 1 acikin kofi daya na shayin. Insha Allah zaki samu waraka sosai. Allah ya sawwake.
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 05:39:21 +0000

Trending Topics



="stbody" style="min-height:30px;">
PERCORRERE LA VIA DEGLI STATI UNITI D’EUROPA La lunga
kojohvul quickloannsonl4.appspot/?dcgxjdyy=loans-las-vegas-nv gqev

Recently Viewed Topics




© 2015