TAMBAYA TA 742 ***************** Salamu alaikum Sunana - TopicsExpress



          

TAMBAYA TA 742 ***************** Salamu alaikum Sunana Maryam, mallam sati na 3 da aure mijina yana sona amma na rasa wani irin so yake min saboda da aka kaini gidanshi tunda inada abokiyar zama dole sai yayi min wannan kwana 7 kafin mu fara raba girki toh mallam karshen so dai a cikin wannan kwana 7 din zan gani amma sai ya jira ni na tabashi wani lokacin ma sai yace min na bari saida asuba kuma koda yayi sunna dani bana gamsuwa ko kadan kuma baya min soyayya mey nake nufi da soyayya mallam wato baya min wasa a matsayina na mey dakin shi da dai sauransu babu hira irin ta masoya toh abin yana matukar damuna na rasa yaya zanyi mallam dan Allah ka taimaka min da shawara. ZF: **** Shawara ta anan ita ce: ki rika jan Raayinsa kina fara yi masa wasan.. Sannan kuma ki rika chaba ado dominsa.. Idan kina jan hankalinsa kina motsa masa shaawarsa ta hanyar yin ado, fesa turare, taba jikinsa, kalamai na soyayya, sumba, etc, ko bashi da niyyar saduwar ai zaki ga raayinsa ya karkato izuwa haka. Amma na tabbata akwai mata masu ilimi acikin Zauren nan irinsu Khadija Bala, Zainab, Fatimah,Raliya Sulaiman, Haleema, Hafsat da sauransu zasu baki shawarwarin da zaki amfana sosai. Wallahu aalam.
Posted on: Sun, 17 Nov 2013 22:19:24 +0000

Trending Topics



r>
tyle="min-height:30px;">
Aerolineas Estelar To Launch Scheduled Service To
Ser Mãe ... é se deixar ser tocada pela mão de Deus. Deixei
Todays Devotion Topic: Envy not the achievements of the

Recently Viewed Topics




© 2015