TAMBAYA: YAUSHE NE AKE DAUKAR NIYYAR AZUMI? ANSA:- Ana daukar - TopicsExpress



          

TAMBAYA: YAUSHE NE AKE DAUKAR NIYYAR AZUMI? ANSA:- Ana daukar niyyar azumi ne kafin ketowar alfijir idan ya kasance azumin farilla ne, domin fadar Manzon Allah (S.A.W.) " Wanda bai dauki niyyar azumi da dare ba (kafin ketowar alfijir) baya da azumi" Nana Hafsa taruwaitoshi (R.A.) Sheikh Albani yayi tahakikinsa a sahihu jamiu Sagir lamba na6535 ko kuma sahihin NisaI, tahakikin Sheikh Albani lamba 2199). ALLAH YASA MUYI AIKI DA LURA #AIY #DARAZO
Posted on: Fri, 12 Jul 2013 05:42:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015