TAN-TANCEWA! TAN-TANCEWA!! TAN-TANCEWA!!! Slm jamaar wannan - TopicsExpress



          

TAN-TANCEWA! TAN-TANCEWA!! TAN-TANCEWA!!! Slm jamaar wannan gida maza da mata SAQO ZUWA GA YAN TAKARA!!! hukumar zabe ta kammala komai, yanxu haka akwai sunayen yan takara a hannuta, sai dai shugaban zaben yace acikin yan takara duk wanda baiga sunasa ba to yayi hakuri saboda humar zabe bata daukar mutun biyu daga jiha daya ko wanne muqami ana daukar dan jiha mutun daya ne kacal ga sunayen yan takarar (list) (1) MUQAMIN CIYAMAN Ameen muhammed dazal cairo zai kara da abokinsa king sani imam saeed katsina (2) VICE CHAIRMAN Buhari hassan adamu balan kano zai kara da abokiyar shi khadeeja lawal sani katsina (3) SECTARY mubarak bin ishaq kaduna zai kara da abokinsa yasir muhammed riskuwa zamfara (4) P.R.O shamsuddeen usman ahmed kano sani abubakar sani jigawa yahaya lumu tambawal sokoto mustapha A magaji kaduna (5) SARAUNIYA fatima haruna F.C.T Abuja zata kara da ummah Adam kaduna (6) SPECIAL ADVISER Adam bin usman katsina zai kara da Maryam yusuf sokoto (7) VICE SPECIAL ADVSER usman ismail kaduna zai kara da abubakar S Ahmad (8) MAJI DADI Bello lawan kokiya kano Muhammad kabir M katsina umar Aliyu zaria kaduna WAYAN-NAN SUNE YAN TAKARAR DA SUNANSU YAFITO DAN GIRMAN ALLAH WANDA BAIJI SUNANSHI BA YAYI HAKORI WASA BA FADA BANE GOBE ASABAR ZAA GUDANAR DA SHI INSHA ALLAH ALLAH YABA MAI RABO SAA
Posted on: Fri, 22 Aug 2014 21:01:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015