TANKO & SOJA tanko ya je wajen mai gidan sa a barrack din - TopicsExpress



          

TANKO & SOJA tanko ya je wajen mai gidan sa a barrack din sojoji,to mai gidan nasa leutanant ne na soja....da tanko ya shiga barrack aka ce wa kake nema? TANKO:- oga nake nema SOJA:- Baya nan kaje anjima ka dawo TANKO:- Ni ba inda zani sai ya dawo SOJA:- kai kar ka mana rashin kunya mana TANKO:- Wlh sai in sa oga ya baku querry. SOJA:- To kafin ya bamu bari mu mubaka kaga in yazo sai ya bamu querry da dalili TANKO:- ai kuwa nafi karfin hakan SOJA Ya kwada wa tanko mari,ya nuna masa wasu fasassun block yace yayi ta dauka yana kaiwa daji...tanko ya fara aiki saboda yaji mari....can sai ga oga ya dawo,sai tanko ya je ya samu oga yace ji aikin da suka bani dan allah sun mun adalci kenan?...sai ogan yace allah sarki basu ma adalci ba ko?...tanko yace eh...sai oga yace rabu dasu tanko kwashe su ka dawo dasu inda suke....hahahahahaha
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 21:43:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015