TASHIN HANKALIN DAKE CIKIN MAGAGIN MUTUWA. . . Daga:Dandalin - TopicsExpress



          

TASHIN HANKALIN DAKE CIKIN MAGAGIN MUTUWA. . . Daga:Dandalin Auwal Yusuf Bauchi . . KOKA SHIRYAWA WANNAN RANAR?!!! Dolene ko wane mai rai zai riski ranar dandanon wannan ciwo. Allah (s.w.t) yafadi haka cikin Littafi Mai Tsarki, sannan saida Allah ya siffanta tsananin ZAFIN FITAR RAI a gurare hudu cikin Qurani. *Manzon Allah (s.a.w) ya dandani ZAFIN FITAR RAI, har yazamo yana cewa: lallai cikin mutuwa akwai MAGAGI *Kuma Annabi (s.a.w) ya tabbatar wa alumma cewar zaa dandanawa kowa ZAFIN FITAR RAI! *Muhd Khurdubi Al-maaliky (671 AH) yace: an ruwaito cewa ZAFIN FITAR RAI yafi sara da Takubba tsanani da balai, yafi a rika yanka jikinka da Zarto. *An tambayi Amru bn As lokacin dazai mutu cewa yaya kake jin ZAFIN FITAR RAI? sai yace: kamar ana fizgar reshen ice na kaya daga cikin kafafuwa na!.. ALLAH YA SASSAUTA MANA YAYIN RABUWAR GANGAR JIKINMU DA RAYUKANMU. Dan Allah kudinga yin like da comment ko kuma kuyi share dinsa domin yan uwanku su amfana. Daga. ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ ☀LIKE:Tafarki Madaidaici ☀
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 11:10:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015