TASHIN MAHAJJATA A FILIN JIRGIN KASA DA KASA DA KE BAUCHI YA BATUN - TopicsExpress



          

TASHIN MAHAJJATA A FILIN JIRGIN KASA DA KASA DA KE BAUCHI YA BATUN YA KE NE? Allah dai ya baiwa Gwamnar Jahar ikön cika alkawarinsa na tashin Alhazai a sabowar filin jirgin ta Bauchi, in baku manta ba a jawabinsa na bankwana da mahajjatan jahar a shekaran da ta gabata Gwamna Isa Yuguda ya yi alkawarin a wannan shekara za a tashi ne a sabowar filin jirgi na jahar, ba za a je na garin Gombe ko wata gari ba. GA DAI ALLAH YA KAWO MU LOKACI SHEKARA KUMA TA ZAGO.
Posted on: Sat, 13 Sep 2014 08:10:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015