TO FA!!! An kama ni da maaikata na an tsare a Benin Rebuplic wai - TopicsExpress



          

TO FA!!! An kama ni da maaikata na an tsare a Benin Rebuplic wai ana zargina da daukar nauyin Boko Haram saboda an lura ina ta gina Masallatai a Benin din Banda taimakon Allah da ban san matsanancin halin da zan shiga ba domin an cukurda alamarin kawai don ana son a kwace mini Makaranta Duk wanda yazo wurina sai a kamashi, an hana ni komi fitsari ma a wando nake yi har washe garin da naga an zo an bude ni, ana cire mini mari (sarka) sai kawai nace Alhamdulillah -inji ALHAJI DAKUMBO ASARI. Yanzu ya fadi a hira da akeyi dashi a Liberty Radio Kaduna Tunned in.. Naku:уσυηg υѕтαz
Posted on: Sat, 30 Nov 2013 13:10:41 +0000

Trending Topics



le="min-height:30px;">
Technical analysis of EUR/USD for August 26,
Day 2: The day is done. In first period we graded our homework

Recently Viewed Topics




© 2015