TURANCIN DOLE wani rana rigima ta hada wani Nyamuri (igbo) - TopicsExpress



          

TURANCIN DOLE wani rana rigima ta hada wani Nyamuri (igbo) mai suna Ejike Jacob da wani bakano mai suna Lado. Lado ya shake wuyan Nyamuri sai ya fara cewa today your thousand is full ...i am looking for you since that day..Even yestarday i saw you in the stomach of the market...you drink corner...i tried to drink you head but i did not see you till today...i drink tell you if i catch you in the stomach of the market i will medicine you and your body will tell you because you are not hearing the town... Kawai sai ga wani dan Zariya mai suna Namadi yazo zai raba su, koda Lado yaga wannan mutumin yazo sai ya fara fada masa abin daya faru Mr man, dont divide us...once upon a time i was sitting under the tree drinking my shadow this man come and kill me with slap...... sai Namadi yace tab wannan fadan yafi qarfi na saboda ni kwata kwata ban gane ma wani yare kake yi ba don ban taba shiga makaranta ba. KALMA DAYA TAK GA BAKANO KO DAN ZARIYA
Posted on: Tue, 25 Mar 2014 14:01:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015