Taurarin (sola sistim) motsawa tasu, nisansu. Ya haɗa da juyi - TopicsExpress



          

Taurarin (sola sistim) motsawa tasu, nisansu. Ya haɗa da juyi irin na ƙawanya sannan abubuwan rayuwa tasu a cikinsu da wajensu duk daban-daban suke. Dukkan sola sistim kowane ɗayansu na da tsari na mulkin kansa da allah ya tsara masa. Har ma tafarkin nan da ake kira (imajinare - layen) wanda taurarin sola sistim ke bin sa a kaikaice. Daban-daban suke. Misali; BENA tana da karkace na 10. DUNIYA tana da 23. Mars 25 amma JUPITA da MAS da YURENAM suna da 3. Kaɗai. A irin wannan hali, a cikin sura guda (36;41) akwai jawabai masu kama da juna misali; alƙurani yana kiran SOLA SISTIM ZURIYA; KUMA MASANA KIMIYYA NA CE DASU IYALAI GOMA WAJEN DA KURANI YAKIRA HALITTA DAKE DAUKE DA TAURARIN SOLAR SISTIM DA SUNAN JIRGI (KOMI KO KWALE-KWALE NA RUWA) SUKUMA MASANA KIMIYYA NA KIRANSA JIRGIN RUWA A SARARIN SAMA. (SIFES SHIP) MAI SON MU CIGABA YAYI COMMENT DA ALLAHU AKBAR ADMIN MUDAOWEN
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 21:56:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015