( To! Idan da kai acikin wadannan mutanen yaxakayi ???) Wani - TopicsExpress



          

( To! Idan da kai acikin wadannan mutanen yaxakayi ???) Wani sojane kuma dan fulani,sai rannan aka turasu sifeshiyal duti,wani kauye,bayan sun sami kwana 2 da tafiya kowa acikinsu saiyake fita domin ya xagaya ganin gari sai rannan xai fita sai ya sa kayan fulani tare da hula da takalmi na fulani,saiyaga wani wajen cin abinci saiyaje sai ya masu hausa dayake duk kaninsu inyamuraine awajen,sukai mai turanci ya nuna bayaji sai wani yana jin hausa kadan kadan sai ya tambayesa sai ya gayamasa abincin da yakeso sai akabashi,sai sukacigaba da xaginsa da turanci yanuna bayaji, washe garima yadawo cin abinci suka cigaba da xaginsa yaimasu suru yanuna baya jin turanci sai ranar da suka gama aikin su xasu koma gida sai yayi shi gan sojoji sosai tare da yan uwansa sojoji sai yaje wajen dayake cin abin cin ya tad da duk suna xaune, ya na xuwa sai ya juye da turanci sai suka tambayesa ba shine yake xuwa cin abincba sai yace shi ne kuma yana jin duk irin xagin da suke masa. Yanxu in dakai a cikin su ya xakayi??? Admn KILiwi
Posted on: Sat, 30 Nov 2013 19:25:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015