Tsige-Tsigen gwmnoni ta fara kunno kai a Najeriya. A yau ne yan - TopicsExpress



          

Tsige-Tsigen gwmnoni ta fara kunno kai a Najeriya. A yau ne yan majalisar Dokokin jihar Adamawa suka tabbatar da tsige gwamna murtala Nyako, inda a jihar Nasarawa bata canja zane ba,domin har yanzu rahotanni da ke fitowa a jihar ke nuna yan majalisar na dada yin shige da fice na ganin sun tsige Almukura kan gadon mulkin jihar. Ko ya ya kuke kallon wannan danbarwa ke kokarin kakkafe daukacin gwamnonin Adawa daga mudakun ikon jihohin kasar nan?
Posted on: Tue, 15 Jul 2014 16:57:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015