UWARGIDA: mai gida a gaskiya ni nagaji dazama cikin wannan bakin talaucin , yau akwai gobe babu. Dan haka a san mai yiwuwa,eheeeee? MAIGIDA: uwar gida nimafa fa talaucin nan ba sanshi nake ba,ya isheni dole ce tasa nake cikin, amma kwantar da hanka linki nasamo mafita. UWARGIDA:to ina jinka yi sauri fadi mafitarnan ko wace irice gara a yita, mu dai fita daga talaucin nan ..MAIGIDA:yawwa daman naji liman yace idan talauci yay iwa mutum yawa to sai ya kara aure , saikaga yasamu dama- dama . UWAR GIDA: aa mai gida muci gaba da zama cikin wannan halin yama fi,da wani mugun arzikin gara talaucin.Malamai ma na cewa .talauci alkhairine. ...
Posted on: Mon, 11 Nov 2013 19:27:12 +0000