Via: Guziri Mafi Alkhairi CI GABAN BAYANI A KAN - TopicsExpress



          

Via: Guziri Mafi Alkhairi CI GABAN BAYANI A KAN TARIHIN SAHABBAI. Daga cikin abin da ke nuna mana cewa ba wai nufin malamai shi ne a boye gaskiya ba, za mu ga ai duk tarihin nan da suka ce mu kame baki daga ce-ce-kuce a kansa, su suka rubuta shi, ba su boye komai daga cikinsa ba, sawaun mai dadi da maras dadi, na gaskiya da na qarya. Sun hikaito mana kowanne a matsayin ruwaya da aka fada, kuma ga wanda ya fade ta. Dalili na uku da ya sanya malaman sunnah daukar wannan matsayi shi ne, laakari da suka yi da yadda tarihi ya gauraya da raayoyi da son zuciya na daidaiku da na qungiyoyi wadanda ba su jin ciwon fesa qarya don cim ma wata manufa, ko aibanta wani, ko gwarzanta shi. Ga kuma tarihi bai samu irin hidimar da hadisin Manzon Allah (SAW) ya samu ba, na cikakkiyar kulawa da tantancewa tare da bambanta ingantacce daga wanda ba shi ba. Bugu da qari kuma, sai marubuta iri-iri suka bayyana kowa da irin fassarar da yake ma abin da ya auku. A dalilin haka, sai aka yi ta yi ma wasu riwayoyi gyaran fuska, wasu aka sauya su, aka karkata alhairan wasu suka koma sharri, wasu kuma aka qara musu matsayi suka kai inda ba su cancanta ba. Daga nan za mu fahimci cewa, kame bakin da aka ce a yi, don maslaharmu ce, ka da mu fada qarangiya, mu janyo wa kanmu hisabi a kan abin da tun asali bai shafe mu ba. Daman dai Madaukakin bai ajiye tarihin wasu abin hisabi ga wasu ba, don ya ce: ﻻﺍ ﺲﻔﻧ ﻞﻛ ﺲﻜﻟ ﻻﻭ ( ( ﻢﻜﻳﺍ ﻰﻟﺍ ﻢﺛ Guziri Mafi Alkhairi CI GABAN BAYANI A KAN TARIHIN SAHABBAI. Daga cikin abin da ke nuna mana cewa ba wai nufin malamai shi ne a boye gaskiya ba, za mu ga ai duk tarihin nan da suka ce mu kame baki daga ce-ce-kuce a kansa, su suka rubuta shi, ba su boye komai daga cikinsa ba, sawaun mai dadi da maras dadi, na gaskiya da na qarya. Sun hikaito mana kowanne a matsayin ruwaya da aka fada, kuma ga wanda ya fade ta. Dalili na uku da ya sanya malaman sunnah daukar wannan matsayi shi ne, laakari da suka yi da yadda tarihi ya gauraya da raayoyi da son zuciya na daidaiku da na qungiyoyi wadanda ba su jin ciwon fesa qarya don cim ma wata manufa, ko aibanta wani, ko gwarzanta shi. Ga kuma tarihi bai samu irin hidimar da hadisin Manzon Allah (SAW) ya samu ba, na cikakkiyar kulawa da tantancewa tare da bambanta ingantacce daga wanda ba shi ba. Bugu da qari kuma, sai marubuta iri-iri suka bayyana kowa da irin fassarar da yake ma abin da ya auku. A dalilin haka, sai aka yi ta yi ma wasu riwayoyi gyaran fuska, wasu aka sauya su, aka karkata alhairan wasu suka koma sharri, wasu kuma aka qara musu matsayi suka kai inda ba su cancanta ba. Daga nan za mu fahimci cewa, kame bakin da aka ce a yi, don maslaharmu ce, ka da mu fada qarangiya, mu janyo wa kanmu hisabi a kan abin da tun asali bai shafe mu ba. Daman dai Madaukakin bai ajiye tarihin wasu abin hisabi ga wasu ba, don ya ce: ﻻﺍ ﺲﻔﻧ ﻞﻛ ﺲﻜﻟ ﻻﻭ ( ( ﻢﻜﻳﺍ ﻰﻟﺍ ﻢﺛ ﻯﺮﺧﺍﺭﺯﻭﺓﺭﺯﺍﻭﺭﺰﺗﻻﻭ ﺎﻬﻴﻠﻋ ﻪﻴﻓ ﻢﺘﻨﻛ ﺎﻤﺑ ﻢﻛ ﺆﺒﻨﻴﻓ ﻢﻜﻌﺟ ﺮﻣ ﻥﻮﻔﻠﺘﺨﺗ ( ( ١٦٤ :ﻡﺎﻌﻧ ﻻﺍﺓﺭﻮﺳ > Kuma ya ce: ﻱﺪﺘﻬﻳﺎﻤﻧ ﺈﻓ ﺪﺘﻫﺍ ﻦﻣ ( ( ،ﻪﻬﻴﻠﻋ ﻞﻨﺼﻳ ﺎﻤﻓ ﻞﻨﻣ ﻦﻣﻭ ،ﻪﺴﻔﻨﻟ ﻦﻴﺑﺬﻌﻣﺎﻨﻛﺎﻣﻭ ،ﻱﺮﺧﺍﺭﺯﻭ ﺓﺭﺯﺍﻭ ﺭﺰﺗﻻﻭ ﻻﻮﺳﺭ ﺚﻌﺒﻧ ﻰﺘﺣ ( ( :ﺀﺍﺮﺳﻻﺍ ﺓﺭﻮﺳ ١0 Shi ne kuma buwayayyen sarki. Har wayau yake cewa: ﻚﻠﺗ ﺎﻣﺎﻬﻟ ﺖﻠﺧﺪﻗﺔﻣﺃ ( ( ﺎﻣ ﻢﻜﻟﻭ ﺖﺒﺴﻛ ﻥﻮﻠﻤﻌﻳﺍﻮﻧﺎﻛﺎﻤﻋ ﻥﻮﻟﺎﺴﺗ ﻻﻭ ﻢﺘﺒﺴﺒﻛ ( ( ﺓﺮﻘﺒﻟﺍ ﺓﺭﻮﺳ Tarihin bayan na Sahabbai bai bambanta da wannan ba. Domin ko da ba su da wata sheda daga Alqurani ta zama yan Aljanna, amma suna cikin wadanda fiyayyen talikai ya ce su ne Fiyayyun Tsara (Sahih Al Bukhari, hadisi na 3650 da Sahih Muslim 6632). Kuma gabacinsu a addini ya cancantar da su. Mu roqa musu abin da Allah ya ce mu rinka yin addua da shi ga magabata: ﻦﻳﺬﻟﺍﻭ ﻢﻫﺪﻌﺑ ﻦﻣﺍﻭﺅﺎﺟ ( ( ﺎﻨﺑﺭ ﻥﻮﻟﻮﻘﻳ ﺎﻧﻮﻘﺒﺳ ﻦﻳﺬﻟﺍ ﺍﻦﻧﺍﻮﺧﻻﻭﺎﻨﻟﺮﻔﻏﺍ ﻦﻳﺬﻠﻟ ﻹﺎﻨﺑﻮﻠﻗ ﻲﻓ ﻝﻊﺠﺗﻻﻭ،ﻥﺎﻤﻳﻻﺎﺑ ﻢﻴﺣﺭ ﻑﻭﺅﺭ ﻚﻧﺍ ﺎﻨﺑﺍ ﺎﻨﺑﺭﺍﻮﻨﻣﺍ ( ( ﺓﺭﻮﺳ ١.:ﺮﺸﺤﻟﺍ Wannan ita ce fahimtar malaman Sunnah na farko, wadda Shehin Malami Ibnu Zaid Alkairawani ya fada a cikin Risala, da kuma Ibnu Abil Izz Al Hanafi a cikin Sharhul Akidatit Tahawiyyah, da Al Imam Al Barbahari a cikin Sharhu Usulis Sunna da dai sauransu.ﻯﺮﺧﺍﺭﺯﻭﺓﺭﺯﺍﻭﺭﺰﺗﻻﻭ ﺎﻬﻴﻠﻋ ﻪﻴﻓ ﻢﺘﻨﻛ ﺎﻤﺑ ﻢﻛ ﺆﺒﻨﻴﻓ ﻢﻜﻌﺟ ﺮﻣ ﻥﻮﻔﻠﺘﺨﺗ ( ( ١٦٤ :ﻡﺎﻌﻧ ﻻﺍﺓﺭﻮﺳ > Kuma ya ce: ﻱﺪﺘﻬﻳﺎﻤﻧ ﺈﻓ ﺪﺘﻫﺍ ﻦﻣ ( ( ،ﻪﻬﻴﻠﻋ ﻞﻨﺼﻳ ﺎﻤﻓ ﻞﻨﻣ ﻦﻣﻭ ،ﻪﺴﻔﻨﻟ ﻦﻴﺑﺬﻌﻣﺎﻨﻛﺎﻣﻭ ،ﻱﺮﺧﺍﺭﺯﻭ ﺓﺭﺯﺍﻭ ﺭﺰﺗﻻﻭ ﻻﻮﺳﺭ ﺚﻌﺒﻧ ﻰﺘﺣ ( ( :ﺀﺍﺮﺳﻻﺍ ﺓﺭﻮﺳ ١0 Shi ne kuma buwayayyen sarki. Har wayau yake cewa: ﻚﻠﺗ ﺎﻣﺎﻬﻟ ﺖﻠﺧﺪﻗﺔﻣﺃ ( ( ﺎﻣ ﻢﻜﻟﻭ ﺖﺒﺴﻛ ﻥﻮﻠﻤﻌﻳﺍﻮﻧﺎﻛﺎﻤﻋ ﻥﻮﻟﺎﺴﺗ ﻻﻭ ﻢﺘﺒﺴﺒﻛ ( ( ﺓﺮﻘﺒﻟﺍ ﺓﺭﻮﺳ Tarihin bayan na Sahabbai bai bambanta da wannan ba. Domin ko da ba su da wata sheda daga Alqurani ta zama yan Aljanna, amma suna cikin wadanda fiyayyen talikai ya ce su ne Fiyayyun Tsara (Sahih Al Bukhari, hadisi na 3650 da Sahih Muslim 6632). Kuma gabacinsu a addini ya cancantar da su. Mu roqa musu abin da Allah ya ce mu rinka yin addua da shi ga magabata: ﻦﻳﺬﻟﺍﻭ ﻢﻫﺪﻌﺑ ﻦﻣﺍﻭﺅﺎﺟ ( ( ﺎﻨﺑﺭ ﻥﻮﻟﻮﻘﻳ ﺎﻧﻮﻘﺒﺳ ﻦﻳﺬﻟﺍ ﺍﻦﻧﺍﻮﺧﻻﻭﺎﻨﻟﺮﻔﻏﺍ ﻦﻳﺬﻠﻟ ﻹﺎﻨﺑﻮﻠﻗ ﻲﻓ ﻝﻊﺠﺗﻻﻭ،ﻥﺎﻤﻳﻻﺎﺑ ﻢﻴﺣﺭ ﻑﻭﺅﺭ ﻚﻧﺍ ﺎﻨﺑﺍ ﺎﻨﺑﺭﺍﻮﻨﻣﺍ ( ( ﺓﺭﻮﺳ ١.:ﺮﺸﺤﻟﺍ Wannan ita ce fahimtar malaman Sunnah na farko, wadda Shehin Malami Ibnu Zaid Alkairawani ya fada a cikin Risala, da kuma Ibnu Abil Izz Al Hanafi a cikin Sharhul Akidatit Tahawiyyah, da Al Imam Al Barbahari a cikin Sharhu Usulis Sunna da dai sauransu. Allah ka bamu ikon kiyayewa. Ameen Head Admin
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 11:00:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015