Via Hadiza Abin mamaki duk sanda na bude facebook dina sai naga - TopicsExpress



          

Via Hadiza Abin mamaki duk sanda na bude facebook dina sai naga friends requst akalla 150 kullum.. (Mamaki) kuma gaba dayan su duk maza ne zallah. Abin tambaya ana: Wai dan Allah tsakanin maza da mata suwa suka fi tura ma wasu friend request a facebook? Mi yasa maza basa son charting da yan uwan su maza? da na hau sai in fara ganin, hmm, hello, Hi, miye duniya, kin yada ni aikin kenan kuma duk maza ne zallah. Admin01 #Saifziige#
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 18:10:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015