WADANNE HALAYE YA KAMATAMAI AZUMI YA LAZUMTA? 1. HAKURI: Ya - TopicsExpress



          

WADANNE HALAYE YA KAMATAMAI AZUMI YA LAZUMTA? 1. HAKURI: Ya kamata mai Azumi ya lizimci hakuri, domin shine zai hana mutum bin soye soyen zuciyarsa, kuma shine zai bashi juriyar bin umarnin Allah. Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: "Idan dayanku ya kasance yana Azumi, kada yayi maganganun fasikanci ko rafasu, kuma idan wani ya zageshi koya yake shi yace: Ni Azumi nake". Bukhari ne da Muslim suka ruwaito(1). __________________________________ (1) Bukhari K = 30, B= 2, H = 1894 da Muslim K = 13, B = 29, H = 1151
Posted on: Sat, 13 Jul 2013 11:46:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015