WAI NIKAM INADA TAMBAYA. Tunda aka sace yaran nan a jihar Borno, akace sojojin kasashen waje zasuzo suyi aikin hadingwuiwa dan kwatosu. Nan mukaita surutu akan zuwansu. Saidai muna nan sake da baki akace sunzo, harsun sauke kayan aiki. Shinko kunkarajin labarinsu? Sun samu nasarar kwato yaran kuwa? Gwamnati ma tayi shuru bata kara maganar ba. Toda muna tunanin dasunzo magana ta kare, amma kuma shuru kakeji. Hmm wasu dai sunce da lauje cikin nadi.
Posted on: Thu, 10 Jul 2014 13:14:52 +0000