WAI SOYAYYAR WASA YA KEMIN Saleemat ahmad slm Imran kayi share - TopicsExpress



          

WAI SOYAYYAR WASA YA KEMIN Saleemat ahmad slm Imran kayi share din labari na ina cikin damuwa wlh, hmm gaskiya na miji badan goyo bane eyhee. Saurayina ne mun dade muna soyayyah, mun kai shekara 2 muna tare ina nuna masa so sosai, shima ba laifi. To lokacin dana bukaci ya turo iyayen sa sai kawai naga ya canza min, ya daina zuwa wajena da kira na a waya, kay daga karshe de ya turo min mssg wai nayi hakuri dama ba sona yake ba kawai wasa yake min *cry cry cry* frds ku bani shawara ya zanyi da wannan lamari. . .
Posted on: Tue, 02 Jul 2013 05:33:21 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015