WANI USTAZ A CIKIN MOTA Wani ustaz ne suna cikin tafiya a mota a - TopicsExpress



          

WANI USTAZ A CIKIN MOTA Wani ustaz ne suna cikin tafiya a mota a cikin daji kawai sai yan fashi suka tare su. Ogan yan fashin yace duk ku kawo kudinku kowa ya bada banda ustaz da wani mutum sune basu da kudi. Sai ogan ya fashin yace da ustaz menene sunanka? Sai ustaz yace sunana 'SHIEKH SHAMSUDDEEN BIN ABU ZAHARADEEN IBN ABU-ZAKARIYYA AL-BAGHADADIYY' shi ustaz ya fada ne don yan fashin su girmama shi, amma sai ogan ya ku kwantar dashi ku rubuta masa sunan a bayanshi da reza(razor). Sai ya sake duban dayan mutumin yace kai kuma ya sunanka? Sai mutumin ya fada da sauri 'sunana ILU' shima aka ce ku zana masa a bayanshi.
Posted on: Sun, 28 Jul 2013 22:17:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015