WANNE YAFI BUGUWA CIKIN WADANNAN MASHAYANAN SU UKU. Suka tare wani - TopicsExpress



          

WANNE YAFI BUGUWA CIKIN WADANNAN MASHAYANAN SU UKU. Suka tare wani mai Taxi sukace ya kai su gida. Daya fahimci cewa a cikin Maye suke, sai ya tashi motar ya bata wuta sosai ya kashe yace musu anzo. 1. Sai na farko ya bashi kudinsa. 2. Sai na biyu yace mun gode. 3. Na ukun Kuwa sai ya shara masa mari, Dan taxi ya zaci ya gane, sai yace mai yasa ka mareni ? Sai yace saboda Nan gaba ka rage gudu idan ka dauki muta ne ,Dan ka kusa kashemu saboda gudu.
Posted on: Sat, 29 Jun 2013 08:37:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015