WASIYYA DAGA SHEIKH BIN BAZ:-malam yace:ina me isar da wasiyata ga - TopicsExpress



          

WASIYYA DAGA SHEIKH BIN BAZ:-malam yace:ina me isar da wasiyata ga dukkan musulmi da su...1,yawaita neman ilimin addini,2,da lura da alqur,ani,3,da yawaita karanta alqur,anin,4,da lura da ma,anonisa,5,da sanya darasinsa a tsakaninsu kamar yadda alqur,ani da sunnah suka nuna,6,da karanta litattafan maluman sunnah irinsu:shaykhul islam ibnu taymiya,da ibnulqaiyim, akaranta litattafansu domin akwai alkhairai masu girma acikinsu,da litattafan SALAF (magabata) irinsu:tafsirin ibnu jaririnid-dabri,da kitabut-tauhid na ibnu khuzaima,da sharhussunnah na imamul bagawi,da irinsu sharhud-dahawiya na ibnu abil-izzi da makamantansu,da littafin hamawiya da tadammuriya,kuma dukkaninsu litattafaine masu girman fa,ida. Muna rokon allah yasanya mana taufiqi da shiriya da kyawun niya da aiki a rayuwarmu.
Posted on: Sat, 31 Aug 2013 18:50:32 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015