WAYYO ALLAH NA KASHE KAI NA! Sunna Jabir A Gibino, Ina zaune a - TopicsExpress



          

WAYYO ALLAH NA KASHE KAI NA! Sunna Jabir A Gibino, Ina zaune a cikin garin Zaria City. Nakasance mayaudarin yan mata duk yarinyar dana surfafa sai na cimma burina kamar mai sihiri. Sai yanzun Allah yahadani da wata mummunar cuta wato HIV tun daga wannan ranar nake ta tuba wajen mahaliccinmu. to shine nakeson yan uwa kubani shawara inje inrinka karban magani ko kar naje sabida banason aganni awajen kabar maganin HIV ina tsoron jamaa zasu gujeni sai naji daga bakin ku. Daga. ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ Like:Rayuwar Matasa a Yau admin Auwal Bauchi
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 06:42:01 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015