WAYYO ALLAH NA SHIGA UKU YAN UWANA sunana Aysha abubakar - TopicsExpress



          

WAYYO ALLAH NA SHIGA UKU YAN UWANA sunana Aysha abubakar danake zaune a jahar katsina wato mulumfashi mun dade da wani saurayina a fagen soyayya sanadiyan hakanne har mukayi aure na so da kauna yana sona ina sonsa Ana cikin hakane nake yin aihuwa akai akai duk bayan wajan shekara daya shekararmu uku dashi amma yaranmu ukune yanzu Ganin hakanne yasa yace muyi tsarin iyali gaskiya shi bazai iyaba da wannan abu nawa na duk shekara aihuwa, sai yayimin alkawari dacewa gami da rudata a rantsuwa akan bazai tabamin kishiyaba har abada kuma idan mukayi wannan tsarin iyalin sai nafi kowa jin dadi da murna ya bini dai da zakin baki na amince akaimin wata biyar kenan da yin wannan abu sai Allah ya amshi yaranan namu gudu uku sanadiyar begewar mota Allah sarki nayi kuka bacin haka da shekara daya yace shi dai aihuwa yake so don yagaji da ganinmu mu biyu kullum a gida sai yace shi yanxu aure zai kara saboda doctor ya tabbatar masa da cewa bazan kara aihuwaba Shine abun yake damuna kullum amma yanzu nayanke shawara kawai daya sakeni tunkafin yayi wani auran nake ganin bakin ciki Ko hakan yayi abunda na yanke shawarar yin rabuwa dashi....??
Posted on: Tue, 17 Sep 2013 18:00:06 +0000

Trending Topics



7s are delighted and honored to be part of the
OCTOBER BRACES SUPERPROMO!!! Same-day braces installation (upper
Hiding behind the pulpit to deny responsibility in the ’94

Recently Viewed Topics




© 2015