Wai Shin Dada Ana Cewa Canji ChanjiA Jihar katsina Wane - TopicsExpress



          

Wai Shin Dada Ana Cewa Canji ChanjiA Jihar katsina Wane Chanji? So ake ci gaban Da katsina take a daina? ko kuwa ilimin kyauta ga yan primary da yan secondary, da scholarship ake badawa da manyan makarantun mu ake so su durkushe? Shin alhaxan mu dake tashi ta umaru musa yaradua airport ne ake son a lalata aikin? ko kuwa zaman lapia da ci gaba matasa da hanyar kowa masu sanaoin ne baa so? Ko kuma biyan maaikata albashisu ne baa akan kari? aiyukan titina ne baaso aci gaba da gyaran muhalli da inganta birni katsina? ko kuwa takin da ake ba namoma ne duk shekara baaso? shin Dan maganin da akewa ba yara kyauta kasa da shekara biyar ne akewa bakin ciki ko kuwa yan mobile ambulance dake zuwa karkarra bada maganine baason? Sabon government House da karakanda stadium ne laifi don an kammala? Daga an tsarkace sata a katsina,an taimakeka daci haramun sai kace anyi maka laifi? To katsinawa,Daurawa,karatuwawa Katsina ba komai bane ya kawo mata ci gaba sai kasancewar muyin dace da wani Abu wai Shi Continuity Aiyukan Umaru shema ya kammala haka muke fatan aiyukan shema nashuni ya kammala kada wani yazo ya ciwo bashi ya lalata albashi ,Kai yan bokon katsina screening ma ya isheku idan Ta bare! Ya zakaga bakashine ba albashi wata 2? kukan kurciya jawabine!!
Posted on: Tue, 13 Jan 2015 07:21:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015