Wai wani Basakkwace ne yaje wajen interview kuma da turanci akeyi, - TopicsExpress



          

Wai wani Basakkwace ne yaje wajen interview kuma da turanci akeyi, shikuma ya dauka komai aka tambayeka da turanci zaka amsa, se aka tambayeshi sunansa da turanci, ga yadda hirar takasance;Interviewer: wat is Ur name? Basakkwace: New 10kobo (Sabo Sule) Interviewer: from wich LGA? Basakkwace: from New City LGA (Sabon Birni LGA) Interviwer: wat is d work of ur father? Baskkwace: Lorry Dog (karen Mota) Interviewer: wich kind of lorry? Basakkwace: Dismiss d Hyena (akori kura)....
Posted on: Tue, 09 Sep 2014 11:21:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015