Wani Ba Kano ne yaje Amurka, sai ya hadu da wani dan Jarida, - TopicsExpress



          

Wani Ba Kano ne yaje Amurka, sai ya hadu da wani dan Jarida, Sai dan Jaridar ya tambaye shi. Dan Jarida: Waye Shugaban Kasar Najeriya? Ba Kano: JEGA Dan Jarida: Ba Chairman din Zabe na kasa nake nufi ba, Shugaban Kasa. Ba Kano: Na gayama sunan sa JEGA. Dan Jarida: Da alama baka da masaniya kan Shugaban kasar ku, ko kuma kana da tabin kai. Ba Kano: (Cikin fushi) hala tsohon ka ne mai tabin kai da toshewar basira, wanda ka kasa fahimtar abu a takaice. Dan Jarida: ( ya danja da baya, a tinaninsa Ba Kano ya tabu) na yarda JEGA ne Shugaban kasarku. Ba Kano: (yayi murmushi) nasan har yanzu baka gane ba. JEGA sunan Shugaban kasarmu ne a takaice. J= Jonathan E= Ebele G= Goodluck A= Azzalimi. Dan Jarida: kai Allah yayi dan Najeriya da fasahar iya zance!
Posted on: Mon, 23 Sep 2013 15:23:51 +0000

Trending Topics



>
Harold Import 7006 Cherry Stoner Clearance Deals Sale
"While Everyone has two Eyes ... Surprisingly No one has the same

Recently Viewed Topics




© 2015