Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai - TopicsExpress



          

Wani Inyamuri ne ya je wajen mai tafsiri ya ce zai musulunta. Bayan an gama dora masa kalmar shahada, aka tambaye shi ko wane suna yake so. Yace a gaya masa sunayan muslunci ya zaba, akace masa akwai Ibrahim ko Nuhu ko Isa ko Yahaya ko Aminu da sauransu. Akace masa kuma duk sunan da aka sama zaka sami Albarka ta me wannan sunan Kun san Inyamuri da son kudi, ko da ya ji haka sai ya yi murmushi, ya ce: “Cikin sunayen ban ji an hada da dangote ba. Ni sunan da nake so a radamin kenan.”..... ............... lol
Posted on: Tue, 09 Jul 2013 10:12:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015