Wani Malamin I.R.K(Islamic Studies) Ne Yana Koyarwa a Aji Sai - TopicsExpress



          

Wani Malamin I.R.K(Islamic Studies) Ne Yana Koyarwa a Aji Sai Barci Ya Dauke Shi a Aji, Kwatsam! Sai Supervisors Suka Shigo Ajin, Da Suka Shigo Ajin Suka Tarar Dashi Yana Bacci Sai Suka Zauna Suka Zuba Masa Ido. Can Bayan Wani Lokaci Sai Ya Farka Yaga Supervisors Na Kallonsa Sai Yayi Farat Ya Ce:To Yara/Dalibai Wannan Shine Bacci Mai Nisa, Wanda Yake Karya Alwala. Kun Gane Ko??? Dalibai Suka Amsa Eeeh. SHIN IDAN KANA/KINA DAGA CIKIN WADANNAN SUPERVISORS DIN YA ZAKI YI WA MALAMIN NAN???
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 19:36:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015