Wani Saurayine ya turawa budurwarsa wadda suke tare amman ba gari - TopicsExpress



          

Wani Saurayine ya turawa budurwarsa wadda suke tare amman ba gari daya sukeba wasika, ga abin da ya rubuta acikin wasikar.... kiyi hakuri da abinda zan fada miki nasan zai miki ciyo , INASON NA SHAIDA MIKI CEWAR ANAN GARIN DA NAKE ZAUNE NA SAMU WATA KYAKYKYAWAR YARINYA MAI HANKALI, MAI ILIMI, MAI NUTSUWA DA TUNANI, KAI A TAKYAICE MA IN FADA MIKI NA KAMU DA CIYON SONTA , ABINDA NAKE SO GURINKI SHINE DAN ALLAH KI TUROMIN PHOTO NA DA KE A GUNKI, ita kuma da ta tashi tura mai sai ta rubuta a takarda ta hada da wasu hotuna na samari guda 50 tasa cikin Album, ga wasikar kamar haka, A GASKIYA NA MANTA YANDA KAKE BA ZAN IYA GANE FUSKAR KABA AMMAN GA WASU HOTUNA NAN DAN ALLAH KA DAUKI NAKA KA TUROMIN DA SAURAN, wai shin wa yafi yaudara.......... ..? IDAN KAINE YA ZAKA SAKE CEWA?
Posted on: Sun, 06 Oct 2013 09:25:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015