Wani dattijomai suna MAL BELLO ne yaje aikin hajji a Makka - TopicsExpress



          

Wani dattijomai suna MAL BELLO ne yaje aikin hajji a Makka sai akabashi masauki dakin duk larabawa ne shine kadai ba haushe acikin su. Sukuma basajin hausa Kawai sai yaje bandaki (Toilet) kullewarsa keda wuya sai wuta tatashi aciki gashi yana bukatar ceto baisan ya xaiceba domin larabawannan sujishi su kawomai dauki Chan da dubara taxoma MAL BELLO sai yaci INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN MAL BELLO FIN NAR. Sai basu kula ba sai yakara yace INNALILLAHI WAINNAILAIHIRAJ IUN MAL BELLO FINNARI JAHANNAMA Sai basu ankaraba gana ukku sai MAL BELLO yace INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJIUN MAL BELLO FINNARI JAHANNAMA KHALIDINA FIHAAAAAAA ABADAN.
Posted on: Tue, 05 Nov 2013 22:03:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015