Wani direba ne na haya yayi lodin passengers har da - TopicsExpress



          

Wani direba ne na haya yayi lodin passengers har da bafullatani a ciki,suna tsakar tafiya sai yanfashi suka tarbesu,sukayi binciken su suka gama amma basu sami ko kwaboba,sai suka fiddo bafullatanin nan suka ce dashi don Allah jikan shehu munsan ku fulani da fadi gaskia:sai bafullatani yace haka wannan maganar take:to menene,sai yace mashi domin Allah ina kudin ku suke sai dan fulani yace ai daman direbane yace tun kafin mu taho mu harhado kudin mu a saka acikin taya sbd tsinannu irinku,ai nanda nan suka kwance tayar suka kwashe kudin duka sukai tafiyar su. Tofa in kune yaza kuyi da bafulatanin nan
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 10:41:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015