Wani labarine na yan kasuwa guda biyu masu saida dankali, daya - TopicsExpress



          

Wani labarine na yan kasuwa guda biyu masu saida dankali, daya yanajin turanci daya kuma bayajin turanci sai de hausa.sai wata inyamura tazo sayan dankali sai akayi adace sai ta tsaya agurin wanda bayajin turanci.sai inyamura tace,good afternoon.sai goganna ku yace,jaruban nan yau da haka muka fara.sai ta sake cewa,hw much of these potatoes?sai goganna ku yayi shuru kamar baijiba nanko yaji saboda baisan amsarda zaibata ba. sai ya kali makocinsa wato abokin kasuwan cinsa dan ya temaka masa,sai yaga ya bata rai sakamakon tun safe bayi ko sisi ba.sai inyamura tace, oh My God!jin haka ke dawuya sai goganna ku yace, kai inagafa cinikin nan barabona ba ne.idan kaine makocinsa kuma tunsafe bakayi ciniki ba ya zakayi ya zakiyi?
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 20:18:48 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015