Wani mutum ne yashiga motar haya yayi ta surutu acikin motar - TopicsExpress



          

Wani mutum ne yashiga motar haya yayi ta surutu acikin motar yana cewa: ai agarinnan akwai gidajen yan yankan kai, kuma duk manyan qasan nan sun sani kyalewa su ke. ya sake cewa: ko ni aka tasani gaba anan Garin zan nuna gida 10. Ashe amotar nan akwai D.P.O hahahaha Ana zuwa saitin police station D.P.O yace: atsaya, yanuna wannan mutum yace sakko muje, ai irin ku muke nema muje kanuna mana koda gida uku 3 ne harkudi zamu baka. nanfa gogan yace: yallabai banda kai wake kama zancen mahaukaci? Ai mahaukaci ne ni.
Posted on: Sat, 23 Nov 2013 11:00:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015