Wasu mutane ne guda uku suka kai matansu labour room zasu haiwu - TopicsExpress



          

Wasu mutane ne guda uku suka kai matansu labour room zasu haiwu kawai se nose ta fito tace waye yake aiki a company twin tower se daya yace gashi se tace congratulation matarka ta haifi yan biyu se chan takara fitowa tace waye yake aiki a company three crown se daya yace gashi se tace congratulation matarka tahaifi yan uku kawai se dayan ya fashe da kuka se nose tace malam lfy se yace wlh a company 7 up nake aiki. morng!!!
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 08:18:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015