Wata budurwa ce da kawayen suke firar samarin su. Sai tace ai - TopicsExpress



          

Wata budurwa ce da kawayen suke firar samarin su. Sai tace ai saurayin ta yafi na sauran kawayen saboda yana nuna mata so da kauna kuma yana kashe mata kudi yana saya mata duk abunda take bukata. Hmm..... Kun san mata da.... Sai tace yanzu hakama yana kan hanya zai zo wajen ta. Bada jimawa ba sai ga saurayin yazo da suka gaisa sai ya bata leda tana dubawa sai taga bread acikin ledar hahaha kawayen ta sai dariya suke yi sai ta haushi da fada da tsinuwa ta jefa masa ledar a gaban sa. Ledar na fashewar sai ga makullin MOTA a ciki. In kai ne saurayin ya zaka yi?? In ke ce buduwar ya zaki yi??
Posted on: Thu, 04 Jul 2013 10:37:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015