YADDA ZAKA SAITA WAYARKA NOKIA JAVA IDAN KA SAMI FREE BROWSING - TopicsExpress



          

YADDA ZAKA SAITA WAYARKA NOKIA JAVA IDAN KA SAMI FREE BROWSING CHEAT. Daga: Dandalin Waya Dandalin Waya Kuna Tare Da Nasir Wizard. Idan akace java phone: ana nufin nokia kamar irinsu.C1,C2,C3,X2,Nokia Asha,2700,3110,Xpress Music da dai sauransu. Sau da dama nakan bada free browsing cheat wanda zaka saita wayarka ka rika browsing kyauta, amma wadansu da yawa basu san yadda zasu saita ba. Kuma duk free browsing da ake hadawa dole sai kaga IP da PORT. To wadannan ip da port sune ke ruda wadansu, suyi ta tambaya a ina zasu sanyasu, acikin wayoyinsu na java. To mai java phone Prov ne zai hada da wannan IP da Port din domin sune a matsayin setting din sa. MENENE IP DA PORT: Sune jigon hada duk wani free browsing domin sune zaka hada guri daya su zamar maka setting din da zakayi browsing kyauta. IP shine kamar haka 101.199.212.2 shi kuma port shine 80 ,glo shike da 3130. Java tasha bamban da symbian domin ita symbian zaka shiga wajen setting dinta kai tsaye ka saita abinka. Amma ita java dole sai kayi creating na Prov. MENENE PROV: Prov wani fayil da ake amfani dashi a matsayin setting na kyauta a wayoyin java. Shi prov ana turo shine kamar yadda zaka ga kamfanin da ya samar maka da layinka yake turo maka da setting na browsing wanda zasu ce kayi saving dinsa. TA YAYA ZAKAYI CREATION NA PROV. Shi prov kirkirarshi zaka ta hanyar hada wannan ip da port guri daya. Zaka je wata website ne mai suna xmlprov ko kuma kayi download din wani application mai suna PROV GENERATOR. Idan kaje web din zaka ga inda aka sanya ip da port sai ka sanya abinda aka baka amatsayin nasu sai kayi downloading dinsa. Zaka ga yazo kamar virus ?? Wato zai nuna maka file not format. Idan yazo maka kamar haka a kashershe .EXT to dole sai kayi amafani da BlueFTp ko Explorer kayi renaming nasa zuwa .prov misali yana Airtel Cheat.EXT to sai kai rename na sa zuwa Airtel Cheat.prov . To shinan saika sami waya china ka tura mata shi ta bluetooth, daga nan kuma sai ka turo shi a wayar taka again,wannan karin zaizo ne a matsayin setting na na browsing kamar yadda kamfanin waya ke turowa sai kashiga kayi saving dinsa. Daga nan sai kaje kayi activation nasa. TAYAYA ZAKAYI ACTIVATING DINSA? Kaje kan SETTINGS na wayarka daga saika shiga CONFIGURATION SETTING daga nan zaka ga DEFAULT CONFIGURATIÖN SETTINGS sai ka shiga wurin anan zaka ga wanda ka tura din wato Airtel Cheat sai kayi Activating dinsa. Daga nan daga kasa kuma zakaga PREFERED ACCESS POINT nan ma sai ka shiga zaka wanda ka tura din Airtel Cheat sai ka shiga kayi activating dinsa daga nan za kaga ACTIVATE DEFAULT IN ALL APPLICATIONS sai ka shiga kayi activation. Shikenan ka gama nan sai kuma ka koma kan Opera Mini Handler taka ko UC web handler ya danganta da irin wanda aka baka. Kaje ka zuba sauran kari kitan. Misali zaka ga wani cheat ance ka sami Opera 5, 6.5 ko 7 ko labshandler to duk wadda aka ce maka ita zaka samo Misali zaka ga irinsu PROXY TYPE zaka ga HTTP. Idan ka shiga wajen PROXY TYPE din zaka ga su HOST NO PROXY REAL HOST HTTP . To sai ka zabi wanda aka ce maka ka zaba din kawai. Sai daga kasa zakaga PROXY SERVER to anan kuma saika rubuta abinda aka baka awajen proxy server din. Haka zaka duk yadda aka baka haka zaka yi idan ka gama sai kayi saving. Shikenan zai ka jira har ta bude. YOU ARE FREE 2GO. IDAN KANA DA TAMBAYA KAYI BA DAMUWA. Like,Comment&Share to ur friends. >>Daga Ni>> Nasir Alhassan Maigora [Wizard] Android&Symbian Coming Next. Like: Dandalin Waya For More Cheat&Tutorial Domin Karin Bayani Kira 08052419250 2go@Naseercity.
Posted on: Thu, 12 Sep 2013 07:01:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015