YADDA ZAKA SAYI MB DATA CIKIN SAUKI A LAYIKAN NIGERIA Daga:- - TopicsExpress



          

YADDA ZAKA SAYI MB DATA CIKIN SAUKI A LAYIKAN NIGERIA Daga:- Dandalin Waya Kuna Tara Da Nasir Wizard. Yanxu layikan Nigeria Sun Fara SaukaKa Ma Costomer Dinsu Farashin Data Bundle Domin Dai Masu Karamin Karfi,Duk Da Daini Kusan Kyauta Nake Browsing...Saboda Zaka Iya Samun Akan Kudi Naira Biyar Akan Kusan Kowane Layi A Nigeria. Fari Mu Fara Da MTN. MTN NIGERIA: Akan Network Din MTN Xaka Iya Sayen 5MB Akan Naira Biyar Kullun. Amma Dole Sai Kana A Tsarin MTN iPulse Domin Shiga Tsarin Saika Danna *406# ,Sannan Kuma Idan Zaka Sayi MB Din Ka Tabbata Kana Da 5Naira A Accout Dinka Saika Danna *406*1# Domin Saye, Nan Take Zasu Baka 5MB Su Cire N5. Domin Fita Daga Tsarin Danna *406*2#. Valid Xuwa 11:59 Na Dare. GLO NIGERIA: GLO Suma Zaka Iya Sayen 5MB Akan N5 Kullum Akwai Abinda Zaka Yi Shine Kakoma Kan Tsarin GLO GBAM Ta Hanyar Danna *100*5*1# zasu bukaci ka reply da 1. Shikenan Kullum Zasu Rika Daukar N5 Daga Account Dinka Suna Baka 5MB Valid Xuwa 11:59 Na Dare. Domin Duba MB Din Danna *127*0# ETISALAT NIGERIA: Haka
Posted on: Sun, 06 Oct 2013 05:45:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015