YADDA ZAKA YI BROWSING BA TARE DA KA SANYA SIM BA A CIKIN - TopicsExpress



          

YADDA ZAKA YI BROWSING BA TARE DA KA SANYA SIM BA A CIKIN WAYARKA. Shin ko ka taba zama kayi tunanin yadda wannan abu zai faru wato yin browsing ba tare da SIMCARD ba A cikin wayar. Eh tabbas hakan yana yiwuwa amma ba kowace waya take yi ba. Wannan trick yana faruwa ne kawai ga wayoyi masu amfani da {WLAN} misali kamar, Nokia C3 & Da Kuma wayoyin symbian masu daukar WLAN!!! KABI WADANNAN MATAKAN NA KASA DOMIN SANIN YADDA ZAKA YI BROWSE KYAUTA GA WAYOYI MASU DAUKAR (WLAN) BA TARE DA KA SANYA SIM CARD BA. Da farko jeka gurin sai kaje wajen sai ka shiga 1. Bayan haka sai kayi connecting din wayar taka da wani wanda yake yin browsing da Laptop ko desktop tare da modem. 2. Sai kayi Connecting da WLAN dinka , zata yi searching din service & daga nan kuma tayi connecting. 3. Bayan tayi connecting, sai kaje web browser taka, ka sanya website da kake so ka shiga, e.g [ hausagurus .tk] zata tambayeka wadannan tambayoyin... a. pakage data b. wlan c. access point. Sai ka zabi WLAN kayi connecting ka cigaba da browsing dinka kyauta ba tare da SimCard ba. Keep loggin in & inviting friendz to hausagurus.tk Written BY: Nasir Wizard
Posted on: Sat, 20 Jul 2013 09:20:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015