YAKIN KHAIBARA ************** LOKACINDA AKAYI YAKIN KHAIBARA - TopicsExpress



          

YAKIN KHAIBARA ************** LOKACINDA AKAYI YAKIN KHAIBARA SAHABBAN ANNABI S.A.W SUNA DUBA WADANDA AKA KASHE GURIN YAKIN DAI BAYAN DAYA SAI SUNA CEWA SAHABI WANE ANYI SHAHADA YANZU ANA ALJANNA, WANE ANYI SHAHADA, LOKACINDA SUKA CEWA WANI SAHABI YAYI SHAHADA SAI ANNABI YACE KALLAA(AA BAYA ALJANNA) SAI ANNABI YACE NI NA GANSHI CIKIN WUTAA SABODA WANI BURIDI KO KUMA ABAYA(RIGA AFTER DRESS). wannan hadith an karbo shine daga sahabinnan wanda annabi ya yaiwa lakabi da faruq muslim ya ruwaito DA WANNAN NAKE CEWA WALLAHI MU GUJI CIN KAYANDA BANAMUBA(HARAM) DOMIN KU DUBA ABINDA YAKAI WANNAN SAHABI WUTA FA GA BONUS KUMA yanda ake migratin na mtn 1. Mtn zone *135*1#snd 2. Mtn fmly & frnd *407# snd 3. Mtn pulse *406* snd 4. Mtn supr sever *408# snd 5. Mtn boostr montly *409# snd 6. Mtn smoth *401# snd
Posted on: Fri, 22 Nov 2013 08:41:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015