YANDA ZAKA HADA LAYIN SIM BIYU 2, A LAYIN SIM 1 DAYA, via: - TopicsExpress



          

YANDA ZAKA HADA LAYIN SIM BIYU 2, A LAYIN SIM 1 DAYA, via: Duniyar GSM Tareda Internet. misali: kamar kuna tafiya kai da abokinka kuma kowananku yanada waya mai layin sim daya sai batirinka yayi low, kuma bakaso a kiraka baasamekaba to kafin wayar tayi shootdown saika danna **21* lambar abokinka, ko numbar da kakeso inankiraka tarinka shigowa sai #. Misali **21*07032780178#. Idan kuma zaku rabu sai ka anshi wayar abokin naka kayi cancel, to danna ##21# numbar wayarka# misali ##21#08092132900#. finish woo........ Domin karin bayani. AD ME ON WHATAPP: 07032780178 AD ME ON 2GO: Muhammad10814
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 12:23:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015