YANDA ZAKA KULLE WHATSAPP A WAYAR JAVA DOMIN CETON KUDINKA DA - TopicsExpress



          

YANDA ZAKA KULLE WHATSAPP A WAYAR JAVA DOMIN CETON KUDINKA DA BATTERY DIN WAYARKA Sanin kowane inkayi Installing Din WhatsAPP a wayar Java, Ko wane lokaci Zakaga Connection Din wayar Naka yana aiki, Wato zakaga Alamar E din wayarka Ta Kulle Ta hakane Kudin wayarka zai dunga Raguwa, Kuma Battery din wayarka Shima Zai dunga Raguwa... Shi dai WhatsAPP inkagama Download dinsa, Dakansa Zai Zabi Folder Din GAME, Sai yayi Save A Wajen, To Inkana son Kulleshi Saikayi Copy Dinsa Zuwa Wani Folder din Kamar COLLECTION, A mma Banda Folder Din GAME Yana gama Copying Saika Koma ka Share Wanda yake FOLDER din GAME, Shikenan Dakanan Connection dinka Zai Sake...... Amma Copy Zakayi Ba move ba
Posted on: Sun, 28 Jul 2013 12:32:25 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015