YAU MASOYA ANNABI MUHAMMADU S.A.W NAKE GAYYATA SU KARANTA WANNAN - TopicsExpress



          

YAU MASOYA ANNABI MUHAMMADU S.A.W NAKE GAYYATA SU KARANTA WANNAN SAKO MAI MAHIMMANCI. Ya ALLAH Yi Salati a Gareshi ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) Gwargwadon Girmansa a Wajenka. Ka Sanya Iyalan Gidansa Da Sahabbansa. ASSALAM WA RAHMATULLLAHI TAALA WA BARA KATUHU... In sha ALLAHU munason mu yiwa fiyeyyen halitta shugaban farko dana karshe wanda akai komai da kowa dominshi Annabi MUHAMMDU ( S.A.W) salati gwargwadon ikonmu, dan haka ya yan uwa ku sayi hannun jarin yimasa salati akalla (10) daga cikin wannan adadin. Sannan duk wanda ya karanta wannan saqo, to ya rubuta mana SALATI guda 1. Maaikawa aikawa yan uwa wannam sako ta hanyar LIKE, COMMENT DA SHARE. Masoya Manzon ALLAH (S.A.W) muyi kokari kar igiyar alheri ta tsinke a han nunka/ki. BISMILLAH.
Posted on: Mon, 28 Oct 2013 11:22:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015