Ya slm kusanci wadannan domin samun rabo mai amfani a - TopicsExpress



          

Ya slm kusanci wadannan domin samun rabo mai amfani a qiyama. Tsoron Allah acikin sallah. Yin kyauta a boye. Yawaita istigfari a lokacin sahur. Yawan karatun qurani. Zama da mutanen kirki. Yin sallar nafila don neman yardar Allah. Ke bancewa don tuntuni akan lahira. Kwadayin Aljannah da aiwata aikin kusanta da ita. Tsoron wuta da nisantar aikin da ke kusantaka da ita. Gudun duniya da kwadayin lahira. Nisantar mutanen banza. Allah kasa mu dace ameen mukwana lafiya.
Posted on: Tue, 01 Oct 2013 21:30:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015