Yan Shia sun kai hari Saudiyya Wasu rahotanni sun ce kawo - TopicsExpress



          

Yan Shia sun kai hari Saudiyya Wasu rahotanni sun ce kawo yanzu ba a tabbatar da ikirarin kungiyar na kai harin ba Saudi Arabia da Iraqi na gudanar da bincike kan wasu bama-baman roka shida da aka harba yankunan Saudiya da ke kusa da iyakar Iraqi da Kuwait. Hukumomin Saudiyan sun ce basu san wanda ya harbo makaman ba kuma inda aka harbo su. Sai dai wata karamar kungiyar gwagwarmaya ta yan Shia mai suna Dakarun Mukhtar ta dauki alhakin kai harin. Kungiyar ta ce harin gargadi ne ga Saudiyya kan ta kiyayi shiga harkokin Iraqi. A baya dai gwamnatin Iraqi da yan Shia suka mamaye ta bayar da sammacin kama shugaban kungiyar.
Posted on: Thu, 21 Nov 2013 16:06:35 +0000

Trending Topics



stbody" style="min-height:30px;">
Samsung Charge Chargers | Free Delivery in the USA Discover the
solid mountains will pass as the passing of clouds ! 27:87-90
Please help me understand.....jay a is working with Barneys who he
¡VAMOS A TRATARLES COMO SE MERECEN y a decirles que aunque sea

Recently Viewed Topics




© 2015