Yan uwa muji tsoron allah.watarana sayyidina umar R.A yaje bakin - TopicsExpress



          

Yan uwa muji tsoron allah.watarana sayyidina umar R.A yaje bakin kabari yana tsaye sai faman kuka yake har saida rigar shi ta jike da hawaye sai sahabbai suke tambayarshi ya khalifah minene ya saka kuka haka sai yake cemusu yana tunanin azabar da ke cikin kabari ne wadda kowa zai dandana.abin tambaya anan dashi dani da kai da ke wa yafi cancanta yayi wannan kuka.tum bai mutuba akaimasa bushara da aljannah in za,a kwatanta aikin sa da namu wlh we r zero behind d desmal point. ya ku yan uwa wlh wannan gsky ne kuma kowa sai yaje.manzon Allah (s.a.w)yace da an sanaddamu irin azabar da ke cikin kabari da wlh baza mu dauki iyayenmu ko yayyenmu ko kannenmu mu saka aciki ba.Yan uwa bamusan sanda wannan tafiyar zata zomuna ba me yadace muyi mu gyara tarenmu da Allah.Allahumma inni a.uzu bika min azabal kabari wa.inni a,azu bika min azabu jahannam wamin fitnatil mahaya wal,mamat wamin fitinatil musihi. dujjal Ameen Hppy coming mnth of Islam
Posted on: Sun, 07 Jul 2013 07:52:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015